Hausa Reading

If you're trying to practice your Hausa Reading then the page below should help. You will be able to sharpen your comprehension and understanding of the sample text below, which is part of the Article 26 and 27 from the Universal Declaration of Human Rights. The first section is in Hausa and the second part is in English. Also don't forget to check the rest of our other lessons listed on Learn Hausa. Enjoy the rest of the lesson!

Hausa Reading

Read the following text very carefully and see what you can understand without looking at the English translation, and see what you understood from it.

Hausa Reading
Mataki na ashirin da shida (26)
Kowane mutum na da hakkin ya sami ilimi. Ya kamata ilimi ya zamanto ba na biya ba a kalla a cikin azuzuwan farko, wato tushen ilimi. Tilas ne ga kowa ya yi karatu a cikin azuzuwan farko. Ya kamata a baza ilimin husaha da na koyon sana'a a ko'ina. Duk wanda kwazonsa ya ba hali ya kamata a ba shi damar zuwa neman ilimin koli ba tare da bambanci ba.
Abin nufi ga ilimi shi ne: ya sama wa dan-adam jin dadin rayuwa da karfafa kiyayewa da hakkokinsa da muhimman abubuwan da yancinsa ya kunsa. Ya kamata ilimi ya kawo fahimtar juna da ragowa da aminci tsakanin kasashe da tsakanin yan-adam, kome launin fatarsu da addinin da suke bi, ya kuma karfafa kokarin da Majalisar Dinkin Duniya take yi domin a sami zaman lafiya da kwanciyar hankali a duniya.
Game da neman ilimi, iyayen ne a gaba wajen hakkin fadin irin tarbiyyar da za a yi wa yayansu.
Mataki na ashirin da bakwai (27)
Kowane mutum na da hakkin bada gwargwadon gudummuwarsa cikin yanci ga dukkan al'amurran al'adu na da'irarsa da cin moriyar abubuwan da ake kagowa don dadada rai, da taimakawa ga ci-gaban kimiyya, haka kuma yana da hakkin ya yi amfani da hikimomin da da'irarsu ta tanada, da kyakkyawan sakamakon da aka samu daga kimiyya.
Kowa na da hakkin a yi masa kariya ta kowane hali, domin ya sami damar yin fara'a da cin amfanin abin da ya kirkiro a fannin kimiyya ko na adabi ko na hikima.

Below is the translation of the above text, check what you understood without the help of the dictionary, after reading the translation one time, go back up and read the Hausa text and see if you can recognize the more words this time.

English Translation
Article 26
1. Everyone has the right to education. Education shall be free, at least in the elementary and fundamental stages. Elementary education shall be compulsory. Technical and professional education shall be made generally available and higher education shall be equally accessible to all on the basis of merit.
2. Education shall be directed to the full development of the human personality and to the strengthening of respect for human rights and fundamental freedoms. It shall promote understanding, tolerance and friendship among all nations, racial or religious groups, and shall further the activities of the United Nations for the maintenance of peace.
3. Parents have a prior right to choose the kind of education that shall be given to their children.
Article 27
1. Everyone has the right freely to participate in the cultural life of the community, to enjoy the arts and to share in scientific advancement and its benefits.
2. Everyone has the right to the protection of the moral and material interests resulting from any scientific, literary or artistic production of which he is the author.

Reading and comprehension are very important in Hausa. Once you're done with Hausa Reading, you might want to check the rest of our Hausa lessons here: Learn Hausa. Don't forget to bookmark this page.

Menu:

Alphabet

Phrases

Adjectives

Hausa Homepage

Numbers

Nouns

Vocabulary

Learn Hausa

Plural

Videos

Practice

The links above are only a small sample of our lessons, please open the left side menu to see all links.

Copyright © 2019 MYLANGUAGES.ORG.